AUREN MANUFA 2-4
AUREN MANUFA 2⃣4⃣
Dana lura ne ce mace kuma a kasan kasa nake shi yasa na isa gabansa nadan risina nayi masa magana dan naga alama idan banyi magana ba kila sai dai in bushe a bangon nan. Ya Faruk sannu da hutawa? ba tare da ya kalleni ba yace, aina dauka bazaki yi magana bane, koni kike jira inyi miki magana? nace, ba haka nake nufi ba kayi hakuri. Ya nuna mini kujera daga gefensa yace in zauna na zauna a darare. Singileti ce da gajeran wando ne a jikinsa shi yasa tunda da na kalleshi sau daya ban saki kallensaba narusinar da kaina kasa shi kuma yacigaba da karaunsa. Bacci nake ji, gashi kuma na gaji da zaman da nake yi, amma na rasa yadda zanyi gashi har kusan sha biyu na dare. sai da ya gama jin kai da isarsa sannan naga ya aje jaridar ya dube ni yace, idan kina jin bacci ga gado can ki shige bedroom ki kwanta yayi mini nuni da can cikin dakin baccinsa. Girgiza kai nayi nace, bana jin bacci. Yayi murmushin yace, ok to tunda bakya jin bacci ki shiga daga ciki sai kiji dadin zama a can nima cikin zan shiga oya muje.
[11/12, 11:09 PM] +234 803 898 5516: AUREN MANUFA 2⃣5⃣
Oya muje. A gaba ya tasa ni har dakin baccin nasa wanda muna shiga sanyi da wani ni'ima tashin kamshine ke sirarowa daga dakin, yadda Ya Faruk yake tsaf tsaf haka komai na dakin nan yake a tsaftace ga gadon makeke yasha kalailaita. Abin dana gani a tsakiyar gadon shine ya firgitani wato har yanzu jama'armu ta maiduguri basu bar gado ba kenan, wato abin da kannin momi suka shigo suka yi a dakin kenan. Lallai yadda suka aje kyallen nan jin tsoron nan bazan yarda komai ya hadani da Ya Faruk ba, balle shima yadda naga yana jan ajin nan da wuya ya nemi wani abu a tare dani. Wata kujera ya nuna mini wadda gaba dayanta taushine gata (round) a mulmule yace in zauna. Shi kuma ya shige bayi Toilet ina jin saukar ruwa alamun yana wanka kenan. Ya dan dade a bayin sannan ya fito sanye da jallabiya mai guntun hannu ya dan dube ni yace, je kiyo alwala muyi nafila ta nuna godiya ga Allah da ya kawo mu baban matsayi. Na so inyi masa musu amma dana saci ganinsa naga fuskarsa ba wasa sai na mike na shige bayin ko don nasihar iyaye na da suka dinga yi mini akan kada in yiwa mijina musu, Nayi alwala na fito ya miko mini wani sabon hijabe na saudiya nan da nan na amsa na saka yaja mu sallar nafila raka'a biyu, muna idarwa yayi mana adu'o'i sannan yace in hau gado in kwanta shi zai kwanta bisa kujerar nan ya haye yayi kwanciyarsa. Da naga haka ni kuma saina ja bargo na shinfida a kasa na dan kwanta a darare ina kallonsa ta gefen ido ni ya zubawa ido yana kallo na. Ban san lokacin da bacci ya dauke ni ba sai can cikin dare na farka zan juya daga hannun dana kwanta zuwa wani hannun sai naga dakin da duhu an kashe fitila mai haske sai mai saukin haske.
[11/12, 11:09 PM] +234 803 898 5516: AUREN MANUFA 2⃣6⃣
Sai mai saukin haske wadda na hangi Ya Faruk yasa tasa ta a gaba yana zaune bisa dadduma yana tilawar karatun Alkur'ani, a hankali yake zuba kira'a mai dadin sauraro, hakan yasa na kasa koma wa bacci nayi kasake ina sauraron sa zuciyata ciki da farin Allah ya bani miji mai son addini. Ana yin kiran sallar asubahi ya dan bubbugi kafada ta yace, kitashi kiyi sallah, ni zanji masallaci idan kin idar kada ki tafi dakin ki jirani har in dawo. Na sunkuyar da kai nace masa to, ina daga akwance. Ina dawo wa nace kwana? ya amsa, lafiya lau jikin baiyi ciwo ba daki ka kwanta a kasa? Na girgiza kai nace baiyi ba. Ina lura dashi yabi gadon sa da kallu yana nazarin farin kyallen nan, can ya juyo yana duba na yace, kin san ma'anar saka wancan kyallen a tsakiyar gado? nayi saurin girgiza kai yayi murmushi. na san kin sani duk da yake abinda su ke zaton zai faru bai faru ba, dole inyi mana hikima don in fitar da ke kunya ne kuma in fitar dakai na daga zarge kada ace naki baki hakkin ki. Kin yarda inyi abinda nayi niya? na gyada kai ba tare da nace uffan ba. Ina kallo ya dauko (Nail Cutter) yasa wukar jiki ya dan yanki babban da yatsansa na hannun...DOMIN CI GABA KU SAURAREMU KO KUMA KUYI COMENT KO WHATAPP +2347033360730

Auren manufa page 30-32
ReplyDeleteAdd AUREN manufa 41
ReplyDelete