/12, 8:25 PM] πππ¬Salmaπ¬ππ: [6/2, 5:38 PM] Feenat Ja'afar: Feenat Ja'afar BARIKI...IYAWA 1_Tafe take cikin tukun ta na masu isa,da takama,tamkar mai gudun taka kasa,,hasken solar,kadai ke haskata da walwalin net din jikin ta..duk wanda yaci karo da ita,,toh koh ya tsaya kallon ta,, ko kuma ya wuce yana waiwayen ta,,wata iriya ce ita.. Allah ya bata abu 3... Kwarjini... Kyau,dan akwai zubii. Sannan uwa uba Aji.. Duk ustazan cinka akaf unguwa da kewayen nan kasan da zaman ta., sanye take cikin Riga da skirt na wani rantsatsan farin net,da head blue, ta zuba wata uwar sarka ta Daham kirar Dubai,,ga wane shegen takalmi mai tsinin tsiya blue,.rike da karamar jakar ta blue,, sai katon net data rufa blue a matsayin gyale,,in ka ganta,zaka rantse da Allah ko wata yar shugaban kasar ce.. Ba yar Haj Ladi da Malam Abdu ba..."BARIKI"kenan..wanda take wa kanta kirari da "IYAWA. kai da ganin ta zaka gani wani take jira,domin tana kallon agogon han...