AMRATU...
*AMRATU*
*Written by*
*Khadija Muhammad*
*Ummusulymn*
*And*
*Fatima Aminu Ya'u*
*F.A.Ya'u*
*Bissimillah lahir-Rahmaneer-Raheem*
Da gudu ta shigo tafada kan mami dake zaune wash mum nagaji wallahi tai dariya kin gaji kuma kike san karya ni ko haba mami sai kace wata mai kibar axo agani Aliyu dake gefe yana cin abinci ya wurga mata harara kaga ni kadaina hararar mun diya wallahi mum kina shagwaba yarinyar nan da yawa ace yarinya tana SS3 bata dena hawa cinya ba tunda dai ba cinyarka ta hauba ai saika xuba ido.
Ke jeki ki daukon abincina kai yaya kai yaya ta fada tana xunbura baki aikifa nake ke nikike fadawa kina wani abu yakai hannu xai maketa tai saurin direwa daga kujerar mami dake shigowa tace kul karka sake ka daketa ta koma bayan mami tanai masa gwalo yakara kuluwa amman mami anman mai inajinku ace ka bi ka gallabi yarinya bakaga rubutu take ba baka ganin salame baka sata kenan mami ni ban isa in aiki kanwata ba kenan oho duk yadda kadauka.
Kanwis mai ake dafa mana ne nafaji kanshi ko ina mutumin naka ne ah kice yau da gara yafada yana dariya maxa gama kixo kiga abinda na kawo miki tai dariya that's my yaya sulaiman shima yandariya😀yace that's my little sister shiyasa nake sonki suna shirmensu mummy ta shugo tare da murmushi matsalata daku akwae hankali Suhailat ta turo baki"haba mamy wlh ke kk ja Yaya Aliyu yake mana son ransa"
Mummy ta"bige bakin ja'i'ra ba yayanki bane Amra ta fita kitchen a guje tana dariya.
Amra ta wayi garin ranar litini da xaxxabi sbd haka bataje makaranta ba tana qudundune a blanket,mamy ta shugo dakin tare da fadin Babyn mamy ya naji shuru baki fito parlour ba har munyi breakfast, kuma nagani baki da niyyar xuwa skul ta yamutsa fuska wallahi mami bana jin dadi ne subhanallahi ta fadi gami da saurin kai hannunta goshin ta yadda taji jikin rau daxafi yasa ta mike maxa wannan ciwon bana gida bane maxa mike Ali yakaiki asibiti ta xaro ido gami da mikewa nawarke umma kinwarke kamar ya bansanfa shiririta kintaba ganin inda mutun yaxauna da cuta tafice bari naje kar shima ya fita inda abinda Amra ta tsana bai wuce wata wurda ta hadata da yaya Ali ba dan bata debewa ta dadi.
Mami kinsanfa sauri nake kayi hakuri gadanga yanxu xata fito yakara duban agogonsa gami da xura hannu cikin aljihu ya ciro yan dubu dubu guda shida kibata kawai tahau taxi na makara ce maka akai bani da kudin bata ko kuwa motar hayace bansan ta hau inkuma ban isa insa kabane saika fada bahaka ne mami to maine yarinyarce yar rainin hankali kaga inbaxaka kaitaba ka iya tafiya yi hakuri ya fada atakaice gami da komawa mazauninsa mami ta mike tai sama inda dakin yar lelenta yake.
Haba Amra ashe ko tashi bakiyiba Alifa yanacan ke yake jira kinsan halinsa nifa mami nace miki na warke kinci gidanku nace maxa mike ta mike alangabe mami ta ruko hannunta sukayo waje kallo daya yai mata ya dauke kansa ganin yadda take wani shagwaggwabewa kamar wata jaririya yabashi haushi jiyake kamar yaje ya maketa ganin yadda mami duk tabi ta daga hankalinta.
Suna fitowa farfajiyar gidan ya galla mata harara dallah malama inxaki nutsu kinutsu bansan iskanci sanin yanxu ba mami ko dady masu tare mata yasa ta nutsu kai bakace Amra din da daxu tafiyama sai ana riketa tana wash wash da tafiya dakyar bace.
Haba yar gidan dady kidaure kisha maganin ta turo baki ni wallahi shiyasa banasan akaini asibiti yaya Habule dake gefe yace haba kanwis sha xan sai miki wannan abun naki wayon ta fada mami tace daurewa xakiyi ai daman shi magani badan dadi ake shansa ba kinga kar dadinki yadawo yaga kinrame baxaiji dadi ba sulaiman yashigo rike da waya ya mika mata ungo ta kara akunne hello dady ta fada cikin miryar shagwaba haba baby Amra yanxu yayanki yake fadan baki da lafiya ance allura kinki ga maganinma kinki sha indai kina so mushirya to kisha kinji ko ta hannun daman to dadi phone din yaushe xaka siyon kisha maganin indawo sai asiya to dady karka ji komi xan sha promise promise
KU YI COMMENT DOMIN SAMUN CI GABAN LABRIN WHATAPP +2347033360730

Comments
Post a Comment