AUREN MANUFA 2-7 ZUWA 2-9..
[11/12, 11:09 PM] : AUREN MANUFA 2⃣7⃣
majiyin karfi ya dauki kyallen nan ya saka hannunsa ajike ya goge jinin ya yamutsa kyallen ni dai ina zaune ina kallon ikon Allah yana gamawa sai ya maida kyallen tsakiyar gadon hatta zanin gadon saida ya yamutsashi tamkar an kwanta akai sannan ya dube ne yace, idan suka zo suka ga haka zasu tabbatar da abinda suki zato ya faru, ke kuka idan kika koma daki sai ki nuna alamun jin ciwo atare dake kuma duk wata kulawa da za'a yi miki kada ki yarda a gani karya muke, da fatan bazaki zarge ne akan abinda na aikata ba. Na girgiza kai nace, ba ko mai nima nagode. Na mike nace masa, zantafi dakina. Shiya rakoni har bakin kofar dakina sannan ya koma. Zaune bisa sallaya naga hajja ta idar da sallah tana jan carbi kamar yadda umarce ne sai na dan gisa kafa, tana jin sallama ta taso da sauri ta tare tana mine sannu, Sannu kinji yar albarka dama nasan kin sami tarbiya ta kwarai Allah ya baki zuri'a ta gari irinki zauna bari in hada miki ruwan zafi kigasa jikinki yanzun nan wannan labarin farin cikin zai isa kunnen iyayenki don nasan duk rana irinta yau iyaye basa iya bacci saboda basu san wane saka mako za'a kawo musu daga gidan auren diyar su ba, mun gode da kika fitar damu kunya. Da sauri tashiga bayi na ta cika mini baho da ruwan zafi harda zuba dettol da gishiri wai don ciwon da naji yayi saurin warkewa ta rakani bayin ta gaya mini yadda zanyi sannan tafi to tabar ne a bayin. Nadai shiga saboda zirga zirgar biki damuka sha.
[11/12, 11:09 PM] +234 803 898 5516: AUREN MANUFA 2⃣8⃣
Nayo wankana fes na fito hajja ce ta taimaka min na shirya cikin wata a tamfa mai kalan ja da kure har tsiya ta dinga yi mini wai nayi kyan amarci. Daga gidan su Ya Faruk wata yar tsuhowa zo ita taje dakinsa ta dauki kyalle nan ta dinga rangada guda. Shi dama tun bayan da ya rako ni yana komawa daki yayi shiri ya fice abinsa. Ta zo ta nunawa hajja kyallen ni dan ina kwance a gefen gadon saboda magani hajja ta bani na sha tace in kwanta suka yi ta sa mini albarka sannan tsohuwar nan ta tafi zata je gidansu Ya Faruk tanu na kyallen sannan akai gidan mu su ma ga tabbacin diyarsu ta kai budurci wani sabon shagali aka balle yayin dayan uwa suka zo aka gidan mu za'a dinga dafa abinci daga gida na ana kaiwa gidan su Ya Faruk safe, rana dare har tsawon kwana bakwai za'a dinga kaiwa amma tunda akayi na rana daya sai Baba Kwamishina ya aiko cewa sun yafe daga na ranar a barshi kawai a ranar daga gidan mu aka yo mini farfesun dakwalen kaji wai gashi nan in cinye shi tas kafin yamma ga romon yaji kayan kamshi. Daga gidansu Ya Faruk ma an kawo mini farfesun bindin sa shima ya sha kayan hadi.
[11/12, 11:09 PM] +234 803 898 5516: AUREN MANUFA 2⃣9⃣
Haka ayi ta riritani kamar kwai. A dare na biyu bayan nayi wankana na salloli na shafa mai na murza huda na saka riga da wandu na bacci, na haye gado naja bargo na shige na dubi hajja nace mata, yar tsohuwa sai da safe naga ke yau bakya jin bacci. Ta dube tace, dakin mijin naki fa da zaki zo nan ki yi mini sankan kan a gado? na yamutsa fuska kamar zanyi ku ka nace, yauma sai na je? Inace shi ke nan sai kuma kin tafa zai dinga zuwa nan? tace, in haka kike tunani to ba haka ake yi ba, ai ba sai zai miki wani abu zaki je dakinsa ba, ki tashi ki tafi yau na san ba abinda zaiyi miki ai ya san kin sami rauni dole ya tausaya miki. Ni dai kunyace ta kamane na tashi raina a bace na dauki zani na daure bisa wandon jiki na sannan nasa hijabi ko sai da safe ban ba cewa hajja ba na fice na tafi dakinsa. Da na shiga waya na iske yana yi a wautata da mace yake wayar tinda naji yana magana kasa kasa ashe bada mace bane sai daga baya bayan nayi shirme na ne na gane kuma gintse wayar da yayi ne yasa na zargi mace a raina yace, ok I will call you later, zanyi wani abu yanzu. Yayi saurin kashe wayar hakan da yayi sai banji bacin rai ba saboda ya nuna baya son raina ya bacci idan na fahinci da mace yake waya don da wani ne cigaba zaiyi da maganarsa don in tabbatar bani bace a gaban sa akwai w

Very nice😀😀😀😀
ReplyDelete