AURAN MANUFA 3-9,4-0
11 11:38] +2347033360730: AUREN MANUFA 3⃣9⃣ Faruk yayi murmushi, ya gaya masa yadda yayi ya shirya hakan tare da goyan bayan Hafina suka shirya komai ya kara da cewa itama na lura taji dadi da nayi haka don har yanzu na lura bani a gabanta balle taji haushi banbata hakinta ba haba ni wannan yarinyar ai tayi mini kadan duk ranar da naje mata da bukata ai ina sai buzunta don zata ji jiki sam ma ba zata iyada lafiyyaye kamar ne ba yadda take yar lange lange koda yake tana da fadi ta kasanta amma ina she is too young nafi karfinta bazata iya dauketa ba. Dariya sosai Saif yayi yace, ashe Allah ya taimaki yar kanwata data gane kurinta nine nan fansarta kana nan kana azumin da nasan kana yi na kare kai daga sha'awa? yace inayi babu fashi amma kasan sarai daci ance sheyaki kawo jin yinwa ko? To ni ban danganta bukatata a tare da ita ba inda nakai tawa daban shi yasa ko jikina ban damuba koda a bargo daya zamu kwana. Ya Saif dai shiru yayi amma abin nasa shi cikin kokwa...