ALJANA CE 😈 KO MUTU?👵

*BY* *Nusnim*

*Assalamu* *Alaikum* *ya ayyuhal* *Muslim in*, *ina* *mika* *sakon* *gaisuwata* *ga* *dukkan* *yan* *uwana* *musulmai*, *dafatan* *zaku* *kasance* *dani* *acikin* *sabon* *novel* *dina* *mai* *suna* *ALJANA* *KO* *MUTUM*,    *Wanda* *nida* *kaina* *nakin* *kira* *labarin* _Allah_ _yabani_  _ikon_  _Isar_  _da_  _sakon_ _dake_ _ciki_.
       1⃣ &5⃣  
kwance yake saman makeken katifarsa dataji lallausar zanin gado' sai juyi yake ya kasa bacci,  tunani yake ina zai sake ganinta? ina zai sake tozali da wannan kyakkyawar fuskar dake hana zuciyarsa sukuni dare da rana? wani irin haske yaziyarci idanuwansa, wanda yayi sanadiyyar saurin runtse idanun don hasken yayi yawa, jiyayi ance  bude idanunka mosoyina, gani nazo gareka  don insanyaya maka zuciya tareda sanyata nishadi" saurin bude idanunsa yayi sukayi ido hudu da kyakkyawar fuskarta, yayi saurin tashi zaune cikeda jindad'in ganinta'  don Allah kada kisake tafiya kibarni, ina matukar sonki, inason kasancewa tare dake' inason mukasance a inuwa guda (aure)
               
               tace" kayi hakuri mosoyina inasonka, amman  banajin zamu iyayin aure yanxu kusa' saboda wasu dalilai' na farko baka sanni ba' baka san koni  wacece ba, akwai babban hatsarin dake tattare da arayuwata'  banason wani mummunar abu yafaru da rayuwarka' hawaye yaji ya siraro a idanunsa, ya dafe saitin zuciyarsa dake baraxanar faso kirjinsa sbd tsabar sonta dayakeji' wani irin had'arine? wani irin had'arine arayuwarki dazai hana mana mana kasancewa da juna?
  jiyayi ance  cikin tsawa ina ruwanka da rayuwarta, inaso  kafita hanyar wannan yarinya' inba haka ba rayuwarka zata salwanta, ke kuma yau saikin d'and'ani azaban da baki taba sha ba arayuwarki, ba an hanaki zuwa wajan wannan mutumin ba? afusace matar ta fizgo hannunta 6at suka 6ace'
wani irin zazzafan hawaye ya gangaro a kuncinsa" meyasa zuciyata zatamin haka? meyasa zata fad'a soyayya da wacce ba jinsinmu guda ba? meyasa zataso wacce ba mutum ba, ohh Allah"  hannunsa ya d'aga sama yana cewa ya Allah ka kawo min agaji arayuwata' kacire min son abunda bazai ta6a yiwwa ba. tashi yayi yaje ya dauro alwala don gabatar da sallan raka'atanin fijir, kasan cewar ansoma kiraye2n sallah farko.
              bayan ya dawo daga masallaci  ya dauko book da kanwarsa ta kawo masa jiya  daddare don yayi mata assignment, yana gamawa  ya kwanta bacci har 9am na safe *NAWWAR* bai tashiba.
                  mami hafsat ce zaune a parlo tana breakfast, yar autar tace tashigo me suna *mimi* zama tayi kusada maminta tareda gaisheta"  mami hafsa tace autana har kin tashi baccin? eh mami nah natashi, gashi duk jikina ciwo yake min wlhy, ayya sannu ga abincinki can keda yayanki idan kikaci sai kisha magani" yau naga shima bai fito da wuri ba, ko lafiya?jeki ki duboshi, to mami, ta tashi ta nufi hanyar dakin shi, abakin kofa sukaci karo.


 TAKU UMMU RUMAN
        *nusnim*
              *phyar*
[1/11, 4:39 PM] ‪+234 806 448 1931‬: *ALJANA*
      *CE*
     *ko*
 *MUTUM*
 *BY* *Nusnim*
          5⃣&1⃣0⃣

DOMIN SAN CI GABA KUYI COMMENTS MUN GODE KO KUMA KUYI MAGANA TA WHATAPP +2347033360730 

Comments

Popular posts from this blog

AZABTACCIYAR SOYAYYA💘💘

AUREN MANUFA 2-4

AUREN MANUFA 2-7 ZUWA 2-9..