AZABTACCIYAR SOYAYYA💘💘
AUZUBILLAHI MINA SHAIDANIR RAJIM, BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM 4/30/2017 AZABTACCIYAR SOYAYYA Story By***** Yahaya Muhammmad Written By^^^ 4 shining Starss writers Chapter written by~~~ Ruqayya Gambo Awe MrS RGA or Ummi Polis Bismiallahi Rahmanir Rahim Wassalatu Wassalamu Ala Sayyidil Rasullahi Sallahu Wassalam. Na sadaukar ga chaptan nan zuwa ga Mahaifiyata abun qaunata, Allah ya jiqanki da rahama yasa kina cikin rahamar Allah a daidai wannan lokacin dake da sauran Alumman Musulmi baki daya amin summa amin. PAGE=> A-A Wata yarinyace tana kwance kwanciyar nan da Annabi Muhammad SAW ya hanamu wato kwanciyar rufda ciki a wani haddaden gado na zamani wato China bed wanda yapi gadon da ake yayi a wannan zamanin wato Italian bed haduwa da kuma girma, juye – juye takeyi alamun ba bacci takeyi ba, juyin da ta qara yi ne dara – daran idanuwanta suka hada ido da dan...
Comments
Post a Comment