AUZUBILLAHI MINA SHAIDANIR RAJIM, BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM 4/30/2017 AZABTACCIYAR SOYAYYA Story By***** Yahaya Muhammmad Written By^^^ 4 shining Starss writers Chapter written by~~~ Ruqayya Gambo Awe MrS RGA or Ummi Polis Bismiallahi Rahmanir Rahim Wassalatu Wassalamu Ala Sayyidil Rasullahi Sallahu Wassalam. Na sadaukar ga chaptan nan zuwa ga Mahaifiyata abun qaunata, Allah ya jiqanki da rahama yasa kina cikin rahamar Allah a daidai wannan lokacin dake da sauran Alumman Musulmi baki daya amin summa amin. PAGE=> A-A Wata yarinyace tana kwance kwanciyar nan da Annabi Muhammad SAW ya hanamu wato kwanciyar rufda ciki a wani haddaden gado na zamani wato China bed wanda yapi gadon da ake yayi a wannan zamanin wato Italian bed haduwa da kuma girma, juye – juye takeyi alamun ba bacci takeyi ba, juyin da ta qara yi ne dara – daran idanuwanta suka hada ido da dan...
*AMRATU* *Written by* *Khadija Muhammad* *Ummusulymn* *And* *Fatima Aminu Ya'u* *F.A.Ya'u* *Bissimillah lahir-Rahmaneer-Raheem* Da gudu ta shigo tafada kan mami dake zaune wash mum nagaji wallahi tai dariya kin gaji kuma kike san karya ni ko haba mami sai kace wata mai kibar axo agani Aliyu dake gefe yana cin abinci ya wurga mata harara kaga ni kadaina hararar mun diya wallahi mum kina shagwaba yarinyar nan da yawa ace yarinya tana SS3 bata dena hawa cinya ba tunda dai ba cinyarka ta hauba ai saika xuba ido. Ke jeki ki daukon abincina kai yaya kai yaya ta fada tana xunbura baki aikifa nake ke nikike fadawa kina wani abu yakai hannu xai maketa tai saurin direwa daga kujerar mami dake shigowa tace kul karka sake ka daketa ta koma bayan mami tanai masa gwalo yakara kuluwa amman mami anman mai inaj...
[14/01 10:15 am] Ummu Basheer: 🌹 *A KAN K'ANWA TA* 🌹 🌹 { *LOVE STORY* } *NA* *UMMU BASHEER* *PAGE* *1*~*2* *Gudu* take yi sosai fatan ta d'aya ta isa gida, da alama daga makaranta take, Dan Uniform ne a jikin ta, shiga gidan tayi tana faman sauke ajiyar zuciya, da sauri ta d'auki buta ta shiga bayi. Wata datijuwa ce ta fito daga wani k'aramin Kitchen tana cewa"Yanzu haka y'ar banzan yarinyan nan ce ta shigo da gudu, kamar...." Maganar ta ne ya katse lokacin da taga ta fito. Kallon ta tayi tace" *DEEJA* Allah ya shirye ki, dama nasan kece zaki shigo haka" Yarinyan da aka Kira DEEJA ta rik'e k'ugu tace" Ameen shiriya ta addinin musulunci" tayi fari da ido. Tsaki tsohuwar taja tace" idan kin gama rangwad'a sai ki wuce ki d'auki abinci kici" DEEJA tace"Cab ai Ina yanzu gidan su lantana z...
Comments
Post a Comment