Posts

Showing posts from May, 2018

DANBUN SHINKAFA DA KARAS..AYI SUBCRIBE

Image
BUBAWAN DA AKE BUKATA. 1= Shinkafa 2= Karas 3= Koren wake 4= kabeji 5= albasa 6= attaruhu 7= Sinadarin dandano 8= gishiri 9= hanta 10= man gyada YADDA AKE HADAWA... Da farko dai za ki samu shinkafarki iya adadin da ki ke bukata, ki kai a barzo miki. Ki fidda garin ta hanyar tankadewa ki dauki tsakin ki wanke shi tas! Ki zuba amadanbaci, ki rufe ruf da leda sannan ki daura a wuta ki kawo murfi ki rufe dan ba’aso tiririn ya dinga fita. Ki tabbatar kin zuba ruwa a kasan tukunyar daidai yadda ba zai kone ba. Ki tafasa karas dinki sama-sama. Ba lugub ba ki yayyanka shi bayan kin kankare bayan. Shima koren wakenki tafasa shi, akwai wanda ake siyarwa bararre kuma busasshe to da shi za ki amfani. Kabejin ma ki wanke shi tas ki yanka amma ba kanana can ba. Attaruhu da albasa ki yankasu su ma yadda ki ke bukata. Ana so albasar ta yi yawa. Hantarki k itafasa da isasshen sinadarin dandano da dan gishiri, ki yanka gutsi-gutsi. Bayan tsakinki ya yi laushi sai ki sauke ki zuba...

AWARAN kwai.....KUYI subcribe domin samun cikakkun girke girke

Image
AWARAN kwai Abubuwan hadawa Kwai Attarugu Albasa Man girki Maggi Leda Yanda ake hadawa Da farko zaki sami kwanki ki fasashi a kwanan ki mai kyau ki kadashi Sai ki zuba kayan hadinki: attarugu, da albasa wanda dama kin yi giretin nasu da sauran kayan dandano dai dai misali Sai ki dunga zuba kwan naki acikin leda kina yi  masa kamar kullin alalan leda Sannan sai ki dora ruwanki cikin tukunya ki dafa kullallen kwan naki Idan ya dahu sai ki kara fasa wani kwai, kuma ki cire wannan kwan naki na leda kina yankashi yankan tsakiya za kiga ya bada shef  din zuciya, watau ‘heart’ sai ki dunga tsomashi acikin wannan kwan naki Sai kuma ki soyashi a manki mai zafi sosai, amma ki yi suyar sama-sama don ya yi suya mai kyau..... Aci lafiya kiyi share da SUBCRIBRE

RAMADAN MUBARAK..

https://youtu.be/U0R3QFbB-So

BARIKI IYAWA..šŸ‘„šŸ‘„šŸ’–

Image
/12, 8:25 PM] šŸ’šŸ›šŸ¬SalmašŸ¬šŸ›šŸ’: [6/2, 5:38 PM] Feenat Ja'afar: Feenat Ja'afar BARIKI...IYAWA 1_Tafe take cikin tukun ta na masu isa,da takama,tamkar mai gudun taka kasa,,hasken solar,kadai ke haskata da walwalin net din jikin ta..duk wanda yaci karo da ita,,toh koh ya tsaya kallon ta,, ko kuma ya wuce yana waiwayen ta,,wata iriya ce ita.. Allah ya bata abu 3... Kwarjini... Kyau,dan akwai zubii. Sannan uwa uba Aji.. Duk ustazan cinka akaf unguwa da kewayen nan kasan da zaman ta., sanye take cikin Riga da skirt na wani rantsatsan farin net,da head blue, ta zuba wata uwar sarka ta Daham kirar Dubai,,ga wane shegen takalmi mai tsinin tsiya blue,.rike da karamar jakar ta blue,, sai katon net data rufa blue a matsayin gyale,,in ka ganta,zaka rantse da Allah ko wata yar shugaban kasar ce.. Ba yar Haj Ladi da Malam Abdu ba..."BARIKI"kenan..wanda take wa kanta kirari da "IYAWA. kai da ganin ta zaka gani wani take jira,domin tana kallon agogon han...

WHAT YOU SHOULD KNOW ABOUT FASTINGšŸŽšŸŽšŸŒ™šŸŒ™šŸŒ™

WHAT YOU SHOULD KNOW ABOUT FASTINGšŸŒ™šŸŒ’šŸŒ’ 1. When the month of Ramadan starts, the gates of paradise are opened, the gates of hell are closed and the devils are chained. (Al-Bukhari 1898, Muslim 1079) 2. Every Muslim must make intention before fajr to fast(for an obligatory fast). Intention is not uttered. It is determination in the mind and should not be done with audible wordings. (Al Bukhari 1, Abu Dawood 2454) 3. Fasting is NOT just abstaining from eating and drinking, it is also refraining from vain speech and foul language. If one is verbally abused, he should say 'I am fasting' (Muslim 1151) 4. Taking the pre-dawn meal (Sahuur) is a BLESSING. Every Muslim is expected to take the meal EVEN if with a mouthful of water. (Al Bukhari 1923, Ahmad 44) 5. It is the Sunnah to DELAY the Sahuur and HASTEN to break the fast as soon as the sun sets. (Al Bukhari 1921, Muslim 1099) 6. If one hears the call to prayer WHILE still eating the Sahuur, he should not stop eating, ...

ZANYI KATOBARA!! ZANYI TONE MATA...

ZANYI KATOBARA ZANYI RASHIN KUNYA ZAN FADI GASKIYA you can come and beat me... Rayuwa Ćæa mace akan siradi yake tun daga shekara 5 har zuwa girmanta A shekara 5 ana fara aiken mace zuwa siyan pure water biscuits or kayan miya sabida a ganin iyaye cewa ta isa aike Da zarar taje shago sayan abu me shagon in ze ansa kudi wurinta seya haďa da hannunta ya matse ko ya shafa mata hannu wanda in bata da wayo baza ta taba daukar hakan wani abu ba idan me wayo ce tana tsoron iyayenta amma baza ta iya fada cewa ana taba mata hannu in an aiketa bay...  Ba iya masu shago kawai suke haka ba har da sauran mutane da ake alaqa dasu yau da gobe... Daga wannan lokacin dayawa zasu na yaudarar ta da biscuits alawa kudi dan kawai ta ringa zuwa suna saka mata hannu a pant...  Idan akayi mummunan Rashin saa se ayi raping dinta tana da qaramin shekaru... Duk hakan yana faruwa sabida tana qarama bata da wayo kuma tana tsoron sanar da iyayenta Da zarar ta kai shekara goma zuwa shadaya anan zat...

AURE NAKESO!!!

Image

AZABTACCIYAR SOYAYYAšŸ’˜šŸ’˜

AUZUBILLAHI MINA  SHAIDANIR RAJIM, BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM 4/30/2017  AZABTACCIYAR  SOYAYYA Story By***** Yahaya   Muhammmad Written By^^^  4  shining   Starss  writers Chapter written by~~~  Ruqayya Gambo Awe   MrS  RGA or Ummi Polis  Bismiallahi Rahmanir Rahim Wassalatu Wassalamu Ala Sayyidil Rasullahi Sallahu Wassalam. Na sadaukar ga chaptan nan zuwa ga Mahaifiyata abun qaunata, Allah ya jiqanki da rahama yasa kina cikin rahamar Allah a daidai wannan lokacin dake da sauran Alumman Musulmi baki daya amin summa amin. PAGE=>    A-A         Wata yarinyace tana kwance kwanciyar nan da Annabi Muhammad SAW ya hanamu wato kwanciyar rufda ciki a wani haddaden gado na zamani wato China bed wanda yapi gadon da ake yayi a wannan zamanin wato Italian bed haduwa da kuma girma, juye – juye takeyi alamun ba bacci takeyi ba, juyin da ta qara yi ne  dara – daran idanuwanta suka hada ido da dan...

AKAN KANWATAšŸ‘«

[14/01 10:15 am] Ummu Basheer: 🌹 *A KAN K'ANWA TA* 🌹                    šŸŒ¹      { *LOVE STORY* }    *NA* *UMMU BASHEER*        *PAGE* *1*~*2*  *Gudu* take yi sosai fatan ta d'aya ta isa gida, da alama daga makaranta take, Dan Uniform ne a jikin ta, shiga gidan tayi tana faman sauke ajiyar zuciya, da sauri ta d'auki buta ta shiga bayi.  Wata datijuwa ce ta fito daga wani k'aramin Kitchen tana cewa"Yanzu haka y'ar banzan yarinyan nan ce ta shigo da gudu, kamar...." Maganar ta ne ya katse lokacin da taga ta fito.  Kallon ta tayi tace" *DEEJA* Allah ya shirye ki, dama nasan kece zaki shigo haka"  Yarinyan da aka Kira DEEJA ta rik'e k'ugu  tace" Ameen shiriya ta addinin musulunci" tayi fari da ido.  Tsaki tsohuwar taja tace" idan kin gama rangwad'a sai ki wuce ki d'auki abinci kici"  DEEJA tace"Cab ai Ina yanzu gidan su lantana z...

ALJANACE 😈😈KO MUTUNCEšŸ™†šŸ™†5-1-0

        5⃣&1⃣0⃣ Abakin kofa suka ci karo shima yafito cikin shiri, yace a'a autar mami ya akayi? lafiya lau hamma nah, mami ce tace inxo in dubaka, yau baka tashi da wuri ba?        eh wallahi assingment din kine ya hanamin bacci da wuri, saboda wannan *nahawun* yad'an bani wahala, kai hamma" kai da ka haddace nahawul wadi shine zai baka wahala? nikam ban yarda ba? dariya yayi yace autar mu baki da dama.            suka karasa wajen *mami hafsah*  duk suka zauna kusa da ita, *Nawwar* yagaisar da maminsa cikin girmamawa, ta amsa tare da cewa nawwar yau lafiya baka tashi da wuri ba? ko bakajin dadin jikin ne? a'a mami lafiyata kalau.              kawai assignment din wannan autar naki ce ya hanani bacci da wuri, mami tace dafatan dai kagama mata? eh nagama, cikin murna mimi tace yauwa hamma nah nagode sosai, kace yau ni zanyi ta d'aya a ajinmu, murmushi yayi yace aah nib...

AUREN MANUFA 2-7 ZUWA 2-9..

[11/12, 11:09 PM] ‪‬: AUREN MANUFA 2⃣7⃣  majiyin karfi ya dauki kyallen nan ya saka hannunsa ajike ya goge jinin ya yamutsa kyallen ni dai ina zaune ina kallon ikon Allah yana gamawa sai ya maida kyallen tsakiyar gadon hatta zanin gadon saida ya yamutsashi tamkar an kwanta akai sannan ya dube ne yace, idan suka zo suka ga haka zasu tabbatar da abinda suki zato ya faru, ke kuka idan kika koma daki sai ki nuna alamun jin ciwo atare dake kuma duk wata kulawa da za'a yi miki kada ki yarda a gani karya muke, da fatan bazaki zarge ne akan abinda na aikata ba. Na girgiza kai nace, ba ko mai nima nagode. Na mike nace masa, zantafi dakina. Shiya rakoni har bakin kofar dakina sannan ya koma. Zaune bisa sallaya naga hajja ta idar da sallah tana jan carbi kamar yadda umarce ne sai na dan gisa kafa, tana jin sallama ta taso da sauri ta tare tana mine sannu, Sannu kinji yar albarka dama nasan kin sami tarbiya ta kwarai Allah ya baki zuri'a ta gari irinki zauna bari in hada miki ruwan zafi ...

AUREN MANUFA 2-4

 AUREN MANUFA 2⃣4⃣  Dana lura ne ce mace kuma a kasan kasa nake shi yasa na isa gabansa nadan risina nayi masa magana dan naga alama idan banyi magana ba kila sai dai in bushe a bangon nan. Ya Faruk sannu da hutawa? ba tare da ya kalleni ba yace, aina dauka bazaki yi magana bane, koni kike jira inyi miki magana? nace, ba haka nake nufi ba kayi hakuri. Ya nuna mini kujera daga gefensa yace in zauna na zauna a darare. Singileti ce da gajeran wando ne a jikinsa shi yasa tunda da na kalleshi sau daya ban saki kallensaba narusinar da kaina kasa shi kuma yacigaba da karaunsa. Bacci nake ji, gashi kuma na gaji da zaman da nake yi, amma na rasa yadda zanyi gashi har kusan sha biyu na dare. sai da ya gama jin kai da isarsa sannan naga ya aje jaridar ya dube ni yace, idan kina jin bacci ga gado can ki shige bedroom ki kwanta yayi mini nuni da can cikin dakin baccinsa. Girgiza kai nayi nace, bana jin bacci. Yayi murmushin yace, ok to tunda bakya jin bacci ki shiga daga ciki sai kiji d...

AMRATU...

*AMRATU*         *Written by* *Khadija Muhammad*       *Ummusulymn*                 *And*  *Fatima Aminu Ya'u*            *F.A.Ya'u* *Bissimillah lahir-Rahmaneer-Raheem*   Da gudu ta shigo tafada kan mami dake zaune wash mum nagaji wallahi tai dariya kin gaji kuma kike san karya ni ko haba mami sai kace wata mai kibar axo agani Aliyu dake gefe yana cin abinci ya wurga mata harara kaga ni kadaina hararar mun diya wallahi mum kina shagwaba yarinyar nan da yawa ace yarinya tana SS3 bata dena hawa cinya ba tunda dai ba cinyarka ta hauba ai saika xuba ido.    Ke jeki ki daukon abincina kai yaya kai yaya ta fada tana xunbura baki aikifa nake ke nikike fadawa kina wani abu yakai hannu xai maketa tai saurin direwa daga kujerar mami dake shigowa tace kul karka sake ka daketa ta koma bayan mami tanai masa gwalo yakara kuluwa amman mami anman mai inaj...

ALJANA CE 😈 KO MUTU?šŸ‘µ

*BY* *Nusnim* *Assalamu* *Alaikum* *ya ayyuhal* *Muslim in*, *ina* *mika* *sakon* *gaisuwata* *ga* *dukkan* *yan* *uwana* *musulmai*, *dafatan* *zaku* *kasance* *dani* *acikin* *sabon* *novel* *dina* *mai* *suna* *ALJANA* *KO* *MUTUM*,    *Wanda* *nida* *kaina* *nakin* *kira* *labarin* _Allah_ _yabani_  _ikon_  _Isar_  _da_  _sakon_ _dake_ _ciki_.        1⃣ &5⃣   kwance yake saman makeken katifarsa dataji lallausar zanin gado' sai juyi yake ya kasa bacci,  tunani yake ina zai sake ganinta? ina zai sake tozali da wannan kyakkyawar fuskar dake hana zuciyarsa sukuni dare da rana? wani irin haske yaziyarci idanuwansa, wanda yayi sanadiyyar saurin runtse idanun don hasken yayi yawa, jiyayi ance  bude idanunka mosoyina, gani nazo gareka  don insanyaya maka zuciya tareda sanyata nishadi" saurin bude idanunsa yayi sukayi ido hudu da kyakkyawar fuskarta, yayi saurin tashi zaune cikeda jindad'in ganinta'  don Alla...